DA DUMI-DUMI: Boko Haram Ta Kai Wa Tawagar Gwamnan Borno Farmaki


Wasu mutane da ake zargin ‘yan Boko Haram ne sun kai wa tawagar gwamnan Borno, Kashim Shettima, farmaki a kan hanyarsu ta zuwa garin Gamboru-Ngala domin halartar taron kamfe.

Wani ganau ya ce mutane da yawa sun rasa rayukansu, yayin da wasu da dama suka bace.

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like