DA DUMI-DUMI: ASUU TA JANYE YAJIN AIKI


Labarin da ke shigo mana shi ne cewa, Qungiyar Malaman Jami’a sun janye yajin aikin da suka kwashe tsawon wata uku suna yi. Labarin janye yajin aikin ya fito ne bayan Qungiyar ta ASUU ta cimma matsayar tsagaita wuta.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like