Cutar Malaria ta kashe ‘ ƴar gidan’ Kanu


Tsohon dan kwallon kafar kungiyar Super Eagle ta Najeriya,Kanu Nwanko ya rasa yarsa mai suna Enitan.

Enitan na daya daga cikin na farko-farko da suka amfana da shirin gidauniyar Kanu da ya kafa domin tallafawa masu lalurar ciwon zuciya inda aka yi mata aiki lokacin tana yar shekara biyu da haihuwa.

Tsohon dan wasan na kungiyar Arsenal ya bayyana kaduwarsa da wannan babban rashi da ya yi.

Amara Kanu,matarsa ta bayyana cewa marigar ta mutu ne bayan da ta shiga cikin wani mawuyacin yanayi sanadiyar cutar cizon saur

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like