Cutar Korona:Mutane 1564 sun mutu cikin sa’o’i 24 a Burtaniya


Kasar Birtaniya ta samu mutane 1564 da suka mutu sanadiyar cutar Korona cikin sa’o’i 24.

Wannan adadin mutane shine mafi kololuwa da aka taba samu tun bayar da cutar ta bulla kasar.

Da samun wannan adadi na nuni da cewa jumullar mutane 84,767 ne suka mutu a kasar a sanadiyar cutar ta Korona.

Wani rahoto da kafar yada labarai ta BBC ta wallafa ya nuna cewa yawancin mutane da suka mutu sun mutu ne kwanaki 28 bayan sun kamu da cutar.


Like it? Share with your friends!

0

Comments 129

You may also like