Cutar Corona Virus Ta Kashe Babban Likita Dan Asalin Nijeriya A Kasar Ingila


Dakta Alfa Sa’adu (Ahman Pategi) kuma Galadiman Pategi ta jihar Kwara ya rasu yau 31/3/2020, a kasar Ingila (UK), sanadiyar kamuwa a cutar COVID-19.

Ya mutu a matsayin babban likita a wani asibiti dake kasar Ingila.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like