Coci Ta Yi Wa Bunsurun Lakcara Korar-Kare


Cocin The Foursquare Gospel Church a Nigeria ta ce ta raba gari da Dakta Boniface Igbeneghu, wanda yana daya daga cikin malaman jami’ar da aka nuna a bidiyon binciken BBC yana kalaman lalata ga ‘yar jarida, wadda ta yi badda-kama a matsayin daliba.

Dakta Boniface fasto ne a cocin, kuma cocin ta sanar a shafinta na Twitter cewa: “Shugabancin wannan coci ya samu labarin abin da aka nuna Dakta Boniface yana aikatawa a bidiyon binciken BBC Africa Eye.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like