China ta samu koma bayan tattalin arziki | Labarai | DWKarfin tattalin arzkin kasar ta biyu mafi girma a duniya ya ragu fiye da yadda ake tsamani saboda dokar kule da gwamnatin ta kakaba a kasar. Ofisfin kididiga na birnin Bejin a wani rahoton da ya bayyana ya ce haɓakar masana’antu ta faɗi  a cikin watan Afrilu da kashi biyu da digo tara cikin dari,  idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata, kana rashin aikin yi, ya karu da kishi shida cikin dari.

 
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg