Chelsea Ta Sayi Kocin Napoli Sarri Da Ɗan Wasan Tsakiya Jorginho


Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ta Nada sabon kociya wato tsohon Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Napoli wato Maurizio Sarri A matsayin sabon Mai horar da kulub din Chelsea.

Daga bisani kungiyar ta Chelsea ta sayi dan wasan tsakiya na kungiyar Napoli wato Jorginho Inda ya rattaba hannu da kulub din na Chelsea har na tsawon Shekaru biyar 5, Akan kudi fam miliyan £57m Inda zai Goya Riga Mai lamba 5

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like