HOTO
Gobara ta kone gidan mutumin da ya yi shirin korar Fulani daga jihohin Yarabawa
Wata gobara da ta tashi da asubahin ranar Litinin ta kone gidan Sunday Igboho mutumin da yayi barazanar korar al’ummar Fulani daga yankin kudu maso yammacin Najeriya. Rahotanni sun nuna…
Continue readingSojan saman Najeriya na gab da kammala daukar horo kan jiragen yakin Super Tucano
Gabanin kawo sababbin jiragen yaki samfurin Super Tucano da Najeriya ta saya daga kasar Amurka a yanzu haka sojojin saman na Najeriya na gab da kammala samun horo kan yadda…
Continue readingSheikh Gummi ya je ziyarar wa’azi Rugar Fulani
Sheikh Ahmad Abubakar Gummi ya fara kai ziyara rugagen Fulani makiyaya domin yi musu wa’azi kan aikata laifuka . Shehin Malamin ya bayyana cewa wannan ce kadai hanyar da za…
Continue readingHoto:Jana’izar mahaifin Rabi’u Musa Kwankwaso
An gudanar da jana’izar mahaifin tsohon gwamnan Kano,Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a Kano. An gudanar da jana’izar gidan tsohon gwamnan dake kan titin Miller Road a unguwar Bompai dake birnin…
Continue readingBola Tinubu ya kai ziyarar jaje Maiduguri
Bola Ahmad Tinubu, tsohon gwamnan jihar Lagos kuma jagoran jam’iyar APC na kasa ya ziyarci gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum a Maiduguri babban birnin jihar. Tinubu ya je Maiduguri…
Continue readingGwamnan Imo ya rabawa matasa zomaye
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya kaddamar da shirin rabon zomaye ga matasa a matsayin hanyar dogaro da kai. Hakan na zuwa ne kasa da wata guda bayan da mai…
Continue readingGwamnan Nasarawa ya kai ziyarar ta’aziyar shugaban jam’iyyar APC na jihar
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya kai ziyarar ta’aziya ga iyalan,Philiph Shekwo shugaban jam’iyyar APC na jihar da yan bindiga suka harbe a ranar Asabar. Yan bindigar sun dauke Shekwo…
Continue readingAn fara hada mota mai amfani da lantarki a Najeriya
Kamfanin Stallion Group sun fara hada mota mai amfani da lantarki a Najeriya. An fara hada motar ne a wata masana’antar hada motoci ta kamfanin dake Lagos. Motar kirar kamfanin…
Continue readingHoto: Daurin auren dan gidan Tambuwal
A ranar Asabar ne aka daura auren dan gwamnan jahar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal a garin Argungu dake jihar Kebbi. Najeeb Aminu Waziri Tambuwal ya angwance amaryarsa, Amina Umar Tafida….
Continue readingGobarar tankar mai ta kone dukiya ta miliyoyin naira a Lagos
An samu asarar dukiya ta miliyoyin naira bayan da wata gobara ta tashi a gadar Kara dake kan titin Lagos zuwa Ibadan. Gobarar ta tashi ne bayan da wata tankara…
Continue readingHoto:Taron shugabannin arewa a Kaduna
A ranar Litinin dukkanin masu fada aji a yankin arewacin Najeriya suka gudanar da wani taro a Kaduna. Taron ya samu halartar gwamnoni 19 na yankin, sarakunan gargajiya da ministan…
Continue readingAn fara samun dogayen layukan mai a Abuja
Ana fara samun dogayen layukan ababen hawa a wasu gidajen mai dake Abuja a wata alama dake nuna yiyuwar za a fuskanci karancin man fetur. Daga Garki zuwa Wuse, Apo…
Continue readingEndSARS: Lalong Ya Sanya Dokar Ta Ɓaci A Filato
Gwamnan Jihar Filato Simon Lalong ya kafa dokar hana fita ta awa 24 a kananan hukumomin Jos ta Arewa da Jos ta Kudu sakamakon ballewar rikici na zanga-zangar EndSARS a…
Continue readingBuhari ya kaddamar da shirin P-YES na rabawa matasa kayan dogaro da kai
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya kaddamar da shirin rabawa matasa kayayyakin dogaro da kai. Ofishin mai bawa shugaban kasa shawara kan cigaban matasa,Mallam Nasiru Adahma shi ne ya kirkiro shirin…
Continue readingYarinyar da tafi tsayin kafa a duniya
Wata yarinya yar shekara 17 da ta fito daga birnin Texas na Amurka ta shiga kundin tarihi na duniya da ake kira Guiness World’s Record a matsayin mace mafi tsawon…
Continue readingHoto:Yadda aka gudanar da bikin cika shekaru 60 da Najeriya ta samu yanci
Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya halarci bikin murnar zagayowar ranar da Najeriya ta samu yan ci daga turawan mulkin mallaka na Birtaniya. An gudanar da shagulgula a dandalin Eagle Square…
Continue readingGwamnatin Nijeriya Ta Kori Ma’aikatan Kamfanin Man Fetur Guda 850 Daga Aiki
Katafaren Kamfanin man Nijeriya na NNPC ya kori ma’aikatan sa 850 kuma akasarin su sun fito ne daga matatun man kasar da basa aiki yadda ya dace. Sakataren kungiyar manyan…
Continue readingCoronavirus: An rushe Otal da gidan giya a Rivers
Gwamnan jihar Rivers,Nyesom Wike ya jagoranci rushe wani gidan giya da kuma Otal saboda samunsu da aka yi da karyar dokar hana fita da aka saka a jihar.
Continue readingGwamnatin Lagos ta kaddamar da sabuwar cibiyar killace masu cutar Korona
Gwamnatin jihar Lagos ta sanar da karin cibiyar killace mutane da suka kamu da cutar Covid-19. Cibiyar dake Gbagada an samar mata da gadaje 118. Da yake kaddamar da cibiyar…
Continue readingMajalisar wakilai ta dawo bakin aiki amma da sabon salon tsarin zama
A ranar Talata ne majalisun kasa suka dawo bakin aiki bayan da suka dauki tsawon lokaci zauren majalisun biyu suna garkame. Tun lokacin da aka samu rahoton bullar cutar Coronavirus…
Continue readingHoto: An kama wasu daga cikin yan fashin da suka addabi Lagos da Ogun
Jami’an tsaro a jihar Ogun sun samu nasarar kama wasu daga cikin yan fashin da suka addabi wasu yankunan jihar dake da iyaka da Lagos. A yan kwanakin nan ne…
Continue readingSojojin Kasar Chadi Sun Kashe ‘Yan Boko Haram Sama Da Dubu Daya
A yau Alhamis ne rundunar dakarun kasar Chadi ta ce ta kammala kai hari ga mayakan Boko Haram dake yankin iyakar Chadi, inda ta halaka ‘yan ta’adda 1,000 amma sojoji…
Continue readingHoto:Sheikh Sudais yana feshin magani a masallacin Makkah
Limamin masallacin Harami, Sheikh Abdul Rahman Sudais ya saka hannu a aikin da ake na feshin magani a masallacin harami. Tuni aka takaita masu kai ziyara masallacin tun bayan da…
Continue readingGwamnatin Lagos ta rufe babban masallacin Agege
Gwamnatin jihar Lagos, ta rufe babban masallacin Agege bayan da aka samu hargitsi tsakanin masallata da kuma yan kwamitin gwamnatin jihar dake sanya idanu kan yadda ake aiki da bin…
Continue readingGwamnatin Lagos ta rufe babban masallacin Agege
Gwamnatin jihar Lagos, ta rufe babban masallacin Agege bayan da aka samu hargitsi tsakanin masallata da kuma yan kwamitin gwamnatin jihar dake sanya idanu kan yadda ake aiki da bin…
Continue readingHoto: Barnar da fashewar bututun mai ta haifar a birnin Lagos
Fashewa da ake kyautata zaton ta bututun mai ce ta lalata gidaje da dama a wani yanki na jihar Legas. Ga wasu daga cikin hotunan barnar da fashewar ta haifar.
Continue readingHoto: el-Rufai ya kai wa Sarki Sunusi ziyara a garin Awe
Gwamnan jihar Kaduna,Mallam Nasiru el-Rufai ya kai wa tsohon sarkin Kano,Mallam Muhammad Sunusi II ziyara a garin a Awe.
Continue readingHotunan gidan da ake ajiye Sarki Muhammad Sunusi
Tun bayan da jami’an tsaro suka dauke shi daga fadar Kano an tura dauki mai martaba tsohon sarkin Kano, Muhammad Sunusi II zuwa jihar Nasarawa. Da farko dai an fara…
Continue readingMagoya bayan jam’iyar APC sun tayar da tarzoma a Bayelsa
Wasu magoya bayan jam’iyar APC sun gudanar da zanga-zanga biyo bayan hukuncin da kotun koli ta yanke kan zaben gwamnan jihar. Yayan jam’iyyar ta APC sun farma gidan rediyon jihar…
Continue readingPatience Jonathan ta gana da Aisha Buhari
Patience Jonathan,uwargidan tsohon shugaban kasa, Gudluck Jonathan, ta ziyarci Aisha Buhari a fadar Aso Rock dake Abuja ranar Litinin. Rahotanni sun bayyana cewa Aisha ta tattauna wasu batutuwa da matar…
Continue readingHoton matuka jirgin yan sanda da mayakan Ansaru suka raunata
Matuka jirgi biyu aka jikkata lokacin da wasu yan bindiga da ake zargin mayakan kungiyar Ansaru ce suka bude wuta kan jirgi mai saukar ungulu na yan sanda wanda ke…
Continue readingFarin ɗango na cigaba da barna a kasashe gabashin Afirka
Irin yadda farin dango ke cinye ciyawa da kuma amfani gona a kasar Kenya.
Continue readingJulius Berger sun saki hotunan aikin gina gada ta biyu akan kogin Neja
Kamfanin gine – gine na Julius Berger ya fitar da wasu hotuna dake nuna yadda aikin gina gada ta biyu akan kogin Niger ke tafiya Rahoton da kamfanin ya fitar…
Continue readingBuhari ya halarci bikin tunawa da yan mazan jiya
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya halarci bikin tunawa da yan mazan jiya da ya gudana a Abuja da sauran jihohin kasarnan.Buhari ya ajiye fure a bikin na ranar Laraba da…
Continue readingBuhari ya halarci bikin tunawa da yan mazan jiya
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya halarci bikin tunawa da yan mazan jiya da ya gudana a Abuja da sauran jihohin kasarnan. Buhari ya ajiye fure a bikin na ranar Laraba…
Continue readingAtiku, Tinubu da Osinbajo sun hadu a wurin daurin aure a Abuja
Daurin auren, Isma’il Ribadu ranar Asabar a birnin tarayya Abuja , ya hada manyan yan siyasa da dama da suka fito daga jam’iyun APC da PDP. Isma’ila ɗa ne ga…
Continue readingAn kama yan fashin banki a Abuja
Da safiyar ranar Asabar ne wasu yan fashi suka kai hari wani bankin kasuwanci dake unguwar Mpape a wjawny birnin tarayya Abuja. Da isarsu bankin sun shiga harbin kan me…
Continue readingYadda sojojin Najeriya suka gudanar da bikin Kirismeti a fagen daga
Sojojin Najeriya dake yaki da mayakan kungiyar Boko Haram sun wallafa wasu hotuna dake nuna yadda suke gudanar da murnar bikin Kirisimeti.
Continue readingHoto: Bala Muhammad ya sanya hannu kan kasafin kudin jihar Bauchi na shekarar 2020
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad ya sanya hannu akan kasafin kudin shekarar 2020.
Continue readingHoto: Ziyarar da Buhari ya kawo Kano
A ranar Alhamis ne shugaban kasa Muhammad Buhari ya kai ziyara birnin Kano inda ya halarci bikin yaye dalibai a makarantar koyar da aikin yan sanda dake Wudil.
Continue reading