Mutane 77 sun mutu a girgizar da aka yi a kasar Indonesia
Hukumar dake kare afkuwar bala’o’i a kasar Indonesiya ta ce akalla mutane 77 ne gsuka mutu a wata girgizar kasa da aka yi a lardin Sulawasi dake yammacin kasar. Sama…
Continue readingHukumar dake kare afkuwar bala’o’i a kasar Indonesiya ta ce akalla mutane 77 ne gsuka mutu a wata girgizar kasa da aka yi a lardin Sulawasi dake yammacin kasar. Sama…
Continue readingYayin da ake dakon rantsar da Joe Biden a matsayin shugaban Amurka a ranar Laraba, tawagar zababben shugaban ta bayyana jerin dokokin da Trump ya sanya da yake shirin sokewa…
Continue readingBiyo bayan zanga-zangar da aka gudanar a birnin Washington na ƙasar Amurika da ta kai ga mamaye ginin harabar majalisar dokokin kasar. A yanzu haka an jibge tarin sojoji na…
Continue readingKasar Birtaniya ta samu mutane 1564 da suka mutu sanadiyar cutar Korona cikin sa’o’i 24. Wannan adadin mutane shine mafi kololuwa da aka taba samu tun bayar da cutar ta…
Continue readingShugaban kamfanin Tesla da kuma SpaceX, Elon Musk ya zama mutumin da yafi kowa kuɗi a duniya. Kamfanin Tesla shi ne kamfanin dake kan gaba wajen kera mota mai amfani…
Continue readingAn fara sayar da kayayyakin adon bikin Kirismeti a wani shagon dake birnin Riyadh na kasar Saudiyya. A baya mutane basu taba tunanin za a kawo irin wannan lokaci da…
Continue readingYakin da ake tsakanin gwamnatin kasar Habasha da mayakan TPLF dake yankin Tigray ya tilastawa dubban mutanen dake yankin tsallakawa kasar Sudan dake makotaka da su. Firaministan kasar Ethiopia,Abiy Ahmed…
Continue readingMutane da dama ne ke nuna alhinin rabuwar su da shararren dan kwallon kafar kasar Argentina, Diego Maradona. Ga wasu daga cikin hotunan yadda alhinin rabuwar ta kasance a kasar…
Continue readingDubban mutane ne ke cigaba da yin kaura daga yankin Tigray na kasar Ethiopia ya zuwa kasar Sudan dake makotaka da su. An dai shafe kwanaki ana gwabza kazamin fada…
Continue readingAn ceto wata yarinya yar shekara uku bayan da ta shafe sa’o’i 96 cikin baraguzan wani gini da ya ruguzo sanadiyar girgizar kasar da kayi a kasar Turkiyya. Mummunan girgizar…
Continue readingMa’aikatan ceto na cigaba da ceto mutane a kasar Philippines biyo bayan iska mai karfin gaske dake dauke da ruwan sama da tayi mummuna barna a wasu yankuna na kasar….
Continue readingHedikwatar tsaron Amurka wato Pentagon ta tabbatar da kubutar dawani ɗan ƙasarta da yan bindiga suka yi garkuwa da shi a Jamhuriyyar Nijar, bayan wasu dakarun Amurkar sun kai samame…
Continue readingWani dan bindiga dadi a kasar Faransan ya harbi wani malamin cocin kibɗawa a birnin Lyon na ƙasar. Kamfanin dillancin labarai na Reuters ya ruwaito cewa maharbin ya tsere bayan…
Continue readingTsoson shugaban kasar Najeriya, Gudluck Jonathan ya jagoranci tawagar masu sanya idanu kan zaben shugaban kasa da aka gudanar a kasar Tanzania. Gudluck ya jagoranci tawagar kwararru da kungiyar Tarayyar…
Continue readingFaransa ta yi kira ga kasashen Larabawa da su kawo karshen kiran da ta kira”marar tushe” da ake yi na kauracewa kayayyakin da ake samarwa a kasar Faransa. Kauracewa yin…
Continue readingBabban Sufeton ‘yan sandan Najeriya Muhammad Adamu ya bayyana cewa gobe Litinin za a soma horas da jami’an sabuwar rundunar SWAT da aka kafa wadda za ta maye gurbin SARS….
Continue readingKasar Amurka ta bukaci masu ruwa da tsaki su ci gaba da aikin tabbatar da zabe mai sahihanci da adalci da kwanciyar hankali a jihar Ondo. Ta jaddada fatan ganin…
Continue readingShugaban kasar Amurka Donald Trump ya kamu da cutar sarkewar numfashi ta Korona, wato COVID 19, kwanaki 31 kenan kafin zaben shugaban kasa na shekarar 2020 a kasar. Trump ya…
Continue readingSarkin kasar Kuwait, Sheikh Sabah Ahmed al-Sabah ya rasu bayan ya da ya dade yana fama da jinya. Tun a watan Yulin ne sarkin ke jiya a wani asibiti dake…
Continue readingKungiyar Taliban ta kaddamar da wasu jerin hare-hare kan shingen binciken jami’an tsaro inda ta kashe yan sandan Afghanistan 28 a cewar wani jami’in gwamnati. Zelgai Ebadi, mai magana da…
Continue readingAn samu fashewar wani abu da ake kyautata zaton bam ne a birnin Beirut na kasar Lebanon. Fashewar ta faru ne a tashar jirgin ruwa dake birnin. Karfin karar fashewar…
Continue readingJumullar yan sandan kasar Afrika ta Kudu, 7021 ne suka kamu da cutar Korona. Bekhi Cele, ministan harkokin yan sandan kasar ne ya bayyana haka a yayin wani taro manema…
Continue readingShugaban kasar Ghana, Nana Akufo- Ado ya shiga killace kansa har na tsawon sati biyu a matsayin matakin kariya duk da cewa an gwada shi baya dauke da cutar Korona…
Continue readingDaga masana’antar shirya Fina Finai ta Bollywood Dake Kasar India sun nuna cewa Allah Yayima Shahararran Jarumin Nan Irrfan Khan Rasuwa a daren jiya. Muna Addu’a Allah ya Jikansa da…
Continue readingA wani rahoto da majiyarmu ta wallafa, an bayyana cewa tawagar kwarrarun ma’aikatan Lafiya 15 da suka zo Najeriya daga China domin taimakawa kasar wurin yaki da COVID-19 basa dauke…
Continue readingHukumar majalisar dinkin duniya dake kula da yawan al’ummar duniya, UNFPA, ta bayyana cewa za’a samu juna biyu da ba’a shirya daukan su ba guda miliyan bakwai a duk fadin…
Continue readingMahukunta a kasar Saudi Arabiya sun bayyana cewa a dalilin ci gaba da yaduwar coronavirus da ake samu, an yanke hukuncin cewa bana za a yi rika sallar tarawiyyi da…
Continue readingGwamnatin kasar Pakistan ta bayar da umarnin yadda za a yi sallolin watan Ramadan a kasar Pakistan. Bayan matsin lamba daga malaman addini a kasar Pakistan, gwamnatin kasar ta amince…
Continue readingWata gobara da ta tashi ranar Laraba da rana ta kone kayayyaki na miliyoyin naira a kasuwar Dugbe dake Ibadan Kamfanin dillancin labarai na Najeriya NAN ya rawaito cewa gobarar…
Continue readingMun Janye Sojojin Amurka a Najeriya ne saboda masana a harkan kiwon lafiya ta duniya sunce a nan gaba Najeriya sai tafi kowani ‘kasa Kamuwa da #CORUNNAVIRUS. Kazalika trump yaci…
Continue readingYawan mutanen da suka mutu sanadiyar cutar Coronavirus a Birtaniya ya karu da mutane 563 cikin sa’o’i 24 a cewar ma’aikatara lafiya. Kawo yanzu jumullar mutanen da suka mutu a…
Continue readingShugaban kasar Russia, Vladimir Putin ya ce zai cigaba da jagorancin kasar daga inda ya killace kansa bayan da wani likita da suka gaisa da shugaban ya kamu da cutar…
Continue readingTun bayan da aka samu rahoton yaɗuwar cutar Corona a wasu kasashen duniya, hukumomin kasar Saudiyya sun dauki matakan kariya domin hana cutar bazuwa. A cikin matakan da suka fara…
Continue readingShugabar kasar Jamus, Angela Merkel ta killace kanta bayan da ta yi cuɗanya da likitanta wanda aka gwada yana dauke da Coronavirus. Steffen Seibert mai magna da yawun Merkel ya…
Continue readingKasar Spain ta tabbatar da cewa mutane sama da 1500 ne suka kamu da cutar Covid-19 da ake kira da Coronavirus a tsakanin ranakun Juma’a zuwa Asabar adadi na biyu…
Continue readingTun bayan da aka bayyana rahoton samun bullar cutar Coronavirus a birnin Wuhan na kasar China yanzu za a iya cewa ana samun gagarumar nasara a yaki da ake da…
Continue readingKasar Iran ta saki fursunoni 70,000 a wani mataki na wucin gadi a kokarin da kasar ke yi na dakile yaduwar cutar Coronavirus. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa…
Continue readingAuren masoyan Instagram da za a yi a watan Maris din nan tsakanin Sulaiman dan Panshekara da ke Kano da kuma Jeanine Sanchez yar kasar Amurka an dage shi har…
Continue readingKasar Saudiyya ta sake bude masallatai biyu mafiya tsarki a addinin Musulunci, wato Al-Haram da ke Makkah da kuma Al-Masjid al Nabawy da ke birnin Madina. Hakan ya biyo bayan…
Continue readingJagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatullahi Sayyeed Aliyul Khamina’I ya bukaci gwamnatin kasar Indiya ta kawo karshen kissan kiyashin da akewa Musulman kasar, don kada kasashen Musulmi su…
Continue readingWani rahoto a sashin Shari’a na Amurka ya fitar ya ce an ware kyautar zunzurutun kudi Dalla miliyan 7 da kimanin Naira Biliyan 2,52 ga duk wanda ya bayar da…
Continue readingBayan da aka auna shi yanzu kwararru sun tabbatar da cewa Fafaroma Francis bayan dauke da cutar Coronavirus. Jagoran kiristocin duniya dake bin cocin katolika ya nuna alamu yana fama…
Continue readingReza Misri, mataimakin shugaban majalisar dokokin kasar Iran ya ce abokanan aikinsa 23 ne aka gano suna dauke da cutar Coronavirus. Misri ya bayyana haka ne cikin wata sanarwa da…
Continue readingFadar shugaban kasar Tanzania ta wallafa wasu hotuna dake nuna shugaban kasar,John Magufili na gaisawa da kafa da daya daga cikin jagoran yan adawa. Daya daga cikin hotunan ya nuna…
Continue readingKasar Amurika da kungiyar Taliban sun sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya. Hakan ya biyo bayan shafe watanni ana tattaunawa a Doha babban birnin kasar Qatar. Yarjejeniyar an sanya mata…
Continue readingHukumomin jihar Ogun sun rufe kamfanin Lafarge wanda baturen kasar Italia mai dauke da cutar CORONA-VIRUS ya ziyarta, sannan an killace mutane ishirin da takwas wadanda sukayi muamula da baturen…….
Continue readingA yayin da aka fara yakin dakatar da da wanzuwar annobar cutar Coronavirus a Najeriya tun bayan bullarta ta hannun wani mutumin dan kasar Italiya a ranar Juma’a, hukumomi sun…
Continue readingHotunan wata kenan da aka sallama daga asibiti bayan da ta warke daga cutar Coronavirus a kasar Srilanka. Matar da ta warke yar asalin kasar China ce da ta je…
Continue readingDaga karshe an gano cewa Chloroquine maganin zazzabi wanda yake dauke da sinadarin “Chloroquine Phosphate” Shine maganin cutar nan ta numfashi wato Corona Virus. Cibiyar bincike ta kasar chana ta…
Continue readingRahoton BBC Hausa sun ce an halatta auren mace fiye da daya a Amurka. Auren mace fiye da daya sunnah ce mai karfi a Musulunci, kuma akwai alheri da dunbin…
Continue reading