A jiya ne maibawa shugaban kasa shawara harkar majalisa Hon Kawu Sumaila ya karbi bakuncin wasu kungiyar kiristoci na Kudancin Kano wadanda suka ce ba su da dan takarar shugaban kasa a zaben 2019 face Muhammad Buhari.