Buhari Ya Karbi Tsohon Shugaban PDP Da Ake Zargi Da Badakalar Naira Miliyan 500


A daren Alhamis ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi tsohon shugaban jam’iyar PDP na kasa, Babayo Gamawa, wanda ake zargi da laifin zambar naira miliyan 500.

A safiyar Alhamis ne jam’iyar PDP ta kori Gamawa sakamakon zarginsa da laifin hamayya ga jam’iyar, amma ba da jimawa ba sai ya sauya sheka zuwa jam’iya mai mulki ta APC inda Shugaba Buhari ya karbe shi a daren ranar.

Comments 2

Your email address will not be published.

You may also like