Buhari ya kai ziyara Kaduna


Gwamnan jihar Kaduna,Mallam Nasir Ahmad El-Rufai tare da mataimakiyarsa,Dr Hadiza Balarabe, tsohuwar ministar kudi, Hajiya Zainab Shamsuna Ahmad da sauran manyan jami’an gwamnatin jihar Kaduna sun tarbi, shugaban kasa Muhammad Buhari a filin jiragen sama na rundunar sojan saman Najeriya dake Kaduna.

Shugaban kasar yaje Kaduna ne domin halartar bikin yaye manyan jami’an soja da suka kammala samun horo a makarantar horon sojoji dake Jaji.


Like it? Share with your friends!

-1
44 shares, -1 points

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like