Buhari ya halarci bikin tunawa da yan mazan jiya


Shugaban kasa Muhammad Buhari ya halarci bikin tunawa da yan mazan jiya da ya gudana a Abuja da sauran jihohin kasarnan.Buhari ya ajiye fure a bikin na ranar Laraba da ya gudana a dandalin Eagle Square dake Abuja.Babban hafsan sojan kasa ,Tukur Buratai da kuma sauran manyan hafsosin sojan rundunar sama da ta ruwa duk sun halarci bikin.Ga wasu daga cikin hotunan bikin a Abuja da wasu jihohi.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like