Buhari ya halarci bikin tunawa da yan mazan jiya


Shugaban kasa Muhammad Buhari ya halarci bikin tunawa da yan mazan jiya da ya gudana a Abuja da sauran jihohin kasarnan.
Buhari ya ajiye fure a bikin na ranar Laraba da ya gudana a dandalin Eagle Square dake Abuja.

Babban hafsan sojan kasa ,Tukur Buratai da kuma sauran manyan hafsosin sojan rundunar sama da ta ruwa duk sun halarci bikin.Ga wasu daga cikin hotunan bikin a Abuja da wasu jihohi.


Like it? Share with your friends!

-1
64 shares, -1 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like