Buhari Ya Gargadi Gwamnoni


Shugaba Muhammad Buhari ya gargadi gwamnoni kan cewa kalubalen da za a fuskanta nan gaba zai fi tsananta fiye da na baya inda ya nemi su shirya fuskantar wadannan kalubalen.

Buhari ya yi wannan ikirarin ne, a yau Juma’a a lokacin da ya gana da gwamnoni game da batun sabon karin albashi mafi karanci na 30,000 wanda wasu gwamnonin suka nuna cewa ba za su iya biya ba.

Comments 1

Your email address will not be published.

  1. haba GMB da kaso abiya kasan yaddazakayi shudai Malamai babu maisonsu sai allah Allah yakarawa annabi darajja amim summa amim

You may also like