Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya gana manyan shugabannin rundunar sojan Najeriya.
Ganawar ta guda ne a fadar Aso Rock dake Abuja.
A ranar Talata ne shugaban kasa, Buhari ya sanar da nadin sabbin shugabannin sojan bayan da ya amince da ajiye aiki da tsofaffin shugabannin suka yi.




Comments 6