Buhari ya gana da gwamnoni 36


Shugaban kasa Muhammad Buhari ya yi wata ganawar sirri da gwamnonin 36 dake kasarnan a fadar shugaban kasa dake Abuja.

Har ila yau taron ya samu halartar shugabannin hukumomin tsaron kasarnan.

Wasu majiyoyi sun bayyana cewa taron na yau nada nasaba da halin matsalar tsaro da ake fama da ita a kusan ilahirin jihohin dake fadin kasarnan


Like it? Share with your friends!

-1
49 shares, -1 points

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like