Buhari ya gana da dan Obasanjo


Shugaban kasa Muhammad Buhari ya karbi bakuncin dan gidan tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo a fadar Aso Rock dake Abuja.

A kwanakin baya ne, Olujonwon Obasanjo ya sanar da shigar sa jam’iyar APC kana ya bayyana aniyarsa ta taimakawa shugaban kasa Buhari a zaben shekarar 2019.


Like it? Share with your friends!

-2
81 shares, -2 points

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like