Buhari ya fara ziyarar aiki ta kwanaki a hudu a Katsina


Wasu hotuna da fadar shugaban kasar Najeriya ta fitar, sun nuna shugaban kasa, Muhammad Buhari ya isa mahaifarsa ta Daura dake jihar Katsina domin fara wata ziyarar aiki ta kwanaki hudu.

Shugaban kasar ya isa Katsina bayan da ya halarcin taron kasashe masu fitar da iskar gas wanda aka gudanar a Malabo babban birnin kasar Équatorial Guinea.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like