Buhari ya aikawa majalisar dattawan sunayen ministoci 43


Bayan daukan tsawon lokaci na zaman sauraro, yanzu dai za a iya cewa ta faru ta kare game da sunayen wadanda za su zama ministoci a gwamnatin shugaban kasa Muhammad Buhari.

A yaune shugaban kasar ya aikewa majalisar dattawa jerin sunayen da yake son nadawa a matsayin ministoci.

Shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawal shine ya karanto jerin sunayen mutanen ya yin zaman majalisar na ranar Talata.

Ga jerin sunayen ministocin da kuma jihohin da kowannensu ya fito.

Abia
1. Dr. Ikechukwu Ogar

Adamawa
2. MUHAMMADU Musa Bello

Akwa Ibom
3. Goodwill Akpabio

Anambra
4. Chris Ngige
5. Sharon O. Ikpeazu

BAUCHI

6. Adamu Adamu
7.Ambasador Mariam Katagum

Bayelsa
8. Timipre Silva

BENUE
9. George Akume

BORNO
10. Mustapha Baba Shehuri

CROSS RIVER STATE.
11. Goddy JD Agba

12. DELTA
Festus Keyamo

EBONYI
13. Ogbonnaya Onu

EDO
14. Dr. Osagie Ehanire
15. Clement Agba

EKITI
16. Otunba Richard Adeniyi Adebayo

ENUGU
17. Geoffrey Onyeama

GOMBE
18.Dr Ali Isa Ibrahim Pantami

IMO
19. Emeka Nwajuba

JIGAWA
20. Engr. Suleiman H. Adamu

KADUNA
21. Zainab Shamsuna Ahmed
22. Dr. Muhammed Mahmood

KANO
23. Sabo Nanono
24. Major General Bashir Magashi rtd

KATSINA
25. Sen. Hadi Sirika

KEBBI
26. Abubakar Malami

KOGI
27. Ramatu Tijjani

KWARA
28. Lai Mohammed
29. Gbemisola Saraki

LAGOS
30. Babatunde Raji Fashola
31. Sen. Olorunnibe Mamora

NASSARAWA
32. Muhammed H. Abdullahi

NIGER
33. Zubairu Dada

OGUN
34. Arc. Olamilekan Adegbite

ONDO
35. Tayo Alashoadura

OSUN
36. Rauf Aregbesola

OYO
37. Sunday Dare

PLATEAU
38. Pauline Talen

RIVERS
39. Rotimi Amaechi

40. SOKOTO
Muhammad Maigari Dangyadi

TARABA
41. Engr. Saleh Mamman

YOBE
42. Abubakar D. Aliyu

ZAMFARA
43. Umar Farouk.


Like it? Share with your friends!

-4
74 shares, -4 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like