“Al’ummar Yarbawa ba su da wani zabi a zaben 2019 da wuce su zabi shugaba Buhari. Yin hakan shine ya fiye musu alheri kuma zabi nagari. Kada mu bari damar da muke da ita ta kubuce mana. Tabbas ni na ga abubuwa daban-daban a harkar mulki da siyasar Nijeriya. Shugaba Buhari shine alheri ga Nijeriya”, Inji Alaafin na Oyo, Oba Lamidi Adeyemi.