Buhari da shugaban kasar Guinea sun yi sallar idi a Daura


Shugaban kasa, Muhammad Buhari da takwaransa na kasar Guinea-Conakry,Alpha Conde sun halarci sallar idin babbar salla a garin Daura dake jihar Katsina, ranar Lahadi.

Conde ya kawo ziyara Najeriya ne domin halartar bukukuwan sallah.

Ga wasu daga cikin hotunan yadda bikin sallar ya gudana a garin na Daura.


Like it? Share with your friends!

-1
76 shares, -1 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like