Buhari Ba Zai Iya Magance Matsalolin Najeriya Ba – Goodluck Jonathan Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya ce, matsalolin Nijeriya sun fi karfin ace wai  mutum daya daya tilo zai iya gyara su, wannan ba abu ne da zai yiwu ba. 

Dakta Jonathan ya fadi hakan ne ta bakin tsohon sakataren gwamnatin tarayya Senata Anyim Pius Anyim a wajen taron bita karo na 5 na tunawa da marigayi Farfesa Celestine O. E Onwuliri. 

Idan za a iya tunawa dai Farfesa Celestine Onwuliri yana daga cikin wadanda suka rasu sakamakon hadarin jirgin sama da ya faru a shekarar 2012 a garin Lagos. 

Comments 0

Your email address will not be published.

Buhari Ba Zai Iya Magance Matsalolin Najeriya Ba – Goodluck Jonathan 

log in

reset password

Back to
log in