Budurwar Da Saurayinta Ya Kashe A Jihar Bauchi


Patience Zakari kenan, dalibar Bauchi Poly da saurayinta mai suna Solomon ya kashe ta ta hanyar daba mata wuka saboda ta amsa wayan namiji a gabansa a ranar Juma’ar da ta gabata.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like