BOKO HARAM SUN KAI WA GWAMNAN BORNO HARI


Mayakan Kungiyar Boko Haram sun Kaiwa tawagar Gwamnan Jihar Borno Babagana Zulum hari.

Jaridar TheCable ta ruwaito cewa, an farmaki tawagar Gwamnan ne a Konduga akan hanyarsa ta dawowa daga Karamar Hukumar Bama, da misalin karfe tara na daren jiya Alhamis.


Like it? Share with your friends!

1
60 shares, 1 point

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like