Boko Haram Sun Kai Hari Askira-Uba Inda Suka Saci Kayan Abinci


Mayakan kungiyar Boko Haram sun kai hari kusa da garin Uba da ke karamar hukumar Askira, a jihar Borno, inda suka kona wasu shagunan sayar da kayan masarufi da diban kayan abinci.

Mazauna yankin sun bayyana cewa, a kalla sun kwashi kayan abinci da ya kai cikin motar a kori kura kirar Hilux.

Hare hare da diban kayan abinci ya zama wani sabon salon da mayakan suka bullo da shi a wannan watan.


Like it? Share with your friends!

-1
78 shares, -1 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like