Bikin bawa sarkin Bichi sandar mulki


Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya mika sandar mulki ga sabon sarkin Bichi, Alhaji Aminu Ado Bayero.
Gwamnan ya mika sandar ga Sarkin a wani kwarkwaryar biki da aka yi a fadar sabon sarkin dake garin Bichi


Like it? Share with your friends!

-2
57 shares, -2 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like