Barazanar Juyin Mulki: Rundunar Soja Ta Jaddada Mubaya’a Ga Buhari


Rundunar Sojan Nijeriya ta jaddada cikakken goyon bayanta ga Shugaba Muhammad Buhari inda ta nuna cewa duk an yi waje Rod da sojojin da ke da ra’ayin siyasa.

Ana dai ci gaba da cece ku ce kan ikirarin Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Ike Ekwuremadu wanda ya yi hasashen cewa sojoji za su iya kifar da gwamnatin Buhari idan har bai dauki mataki kan yadda ake cin zarafin abokan adawa.


Like it? Share with your friends!

-2
106 shares, -2 points

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like