Barayin Shanu Sun Tilasta Mutum 2000 Gudun Hijira A NijarKimanin mutum 2000 ke gudun hijira a jihar Niger sakamakon ayyukan barayin shanu daga makwaftan jihohin Zamfara, Kebbi, Kaduna da Sokoto.
Da yake karin haske game da batun, Shugaban Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa na jihar Niger, Alhaji Ibrahim Inga ya ce gwamnatin jihar ta samar da matsuguni ga ‘yan gudun hijirar a kananan hukumomin Shiroro da Rafi tare da samar masu kayayyakin Jin kai.

Leave your vote


Like it? Share with your friends!

-1
73 shares, -1 points

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg