Bankin duniya zai kalubalanci karancin abinci | Labarai | DWAn dai danganta karancin abincin a duniya ne, da matsaloli masu nasaba da sauyin yanayi da ma afka wa kasar Ukraine da yaki da Rasha ta yi.

Matakin na wannan lokacin, na nuna cewa bankin zai yi amfani ne da dala biliyan 30 jimilla a cikin watanni 15 nan gaba.

Sanarwar bankin na zuwa ne sa’o’i kafin wani taro da MDD ta shirya yi a kan barazanar karancin abincin a duniya.

Yankunan da matsalar ta fi shafa dai, su ne kasashen nahiyar Afirka da yankin Gabas ta Tsakiya da gabashin Turai, sai kuma tsakiya da ma wasu kasashen kudancin nahiyar Asiya.
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg