Bankin duniya ya ba Afirka tallafin dala biliyan 3 | Labarai | DWShirin bankin duniyar ya zai mayar da hankali ne kan kimanin mutane fiye da miliyan 66 a wadannan yankunan Afirka da aka yi ahsashen za su fuskanci matsalar abinci a watan Yuli na shekarar 2022.

Za kuma afara aiwatar da shirin ne daga kasar Habasha, inda kusan mutane miliyan 22 da 700 ke fama da karancin abinci  sanadiyyar matsalar fari, sai kuma kasar Madagaska inda mutane miliyan 7 da 800 suma ke cikin bukatar agajin abinci na gaggawa sakamakon rashin ruwa da ya haifar da fari a kudancin kasar.
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg