BAN DA WANI MUGUN NUFI GAME DA ATIKU AMMA ZAN FADI GASKIYA – Obasanjo


A wani sako da tsohon shugaban kasa Obasanjo ya fitar a shafinsa na Tuwita.

Obasanjo ya bayyana cewar, “Allah ya sani bani da wani mugun nufi a kan Atiku, amma a matsayina na mai kishin kasa dole na sanar da ‘yan Nijeriya cewar a watan Yuni na shekarar 2006 mun samu wata takarda daga kasar Amurka dauke da jerin sunayen wasu mutane da ya kamata mu bincika, kuma cikinsu har da Atiku.

“Daga shekarar 2006 zuwa yanzu har yanzu Atiku bai kara saka kafarsa cikin kasar Amurka ba, ni kuma ban san dalilinsa na kauracewa kasar Amurka ba”.


Like it? Share with your friends!

-3
98 shares, -3 points

Comments 8

Your email address will not be published.

You may also like