Atiku ya ziyarci mahaifiyar su Yar’aduaMai neman takarar shugaban kasa a jam’iyar PDP, tsoshon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci mahaifiyar tsohon shugaban kasa, Umar Musa Yar’adua da kuma Janaral Shehu Musa Yar’adua a Katsina.

Atiku ya kai ziyarar ne a cigaba da ganawar da yake da wakilan jam’iyar PDP masu zaben dan takara a zaben fidda gwani da jam’iyar za ta gudanar.

A cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na Facebook, Atiku ya ce ziyararsa a Katsina baza ta kammala ba ba tare da ya ziyarci Hajiya Dada ba.

Ya ce alakarsu da ita da dade sosai kuma tamkar uwa ce a gare shi.


Leave your vote


Like it? Share with your friends!

3
57 shares, 3 points

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg