Atiku da Buhari sun kammala yakin neman zabe


Komai ya yi farko to zai yi karshe inji masu iya magana yanzu haka yakin neman zaben shugaban kasa da manyan yan takara biyu shugaban kasa Muhammad Buhari na jam’iyyar APC da kuma Atiku Abubakar na jam’iyar adawa ta PDP ya kammala.

Manyan yan takarar biyu sun fara yakin neman zaben ne cikin wata Nuwamba suka kuma kammala ranar Alhamis.

Ya yin da Buhari ya kawo karshen gangamin yakin neman zaben nasa a jihar Katsina shima dantakarar jam’iyar PDP ya rufe nasa gangamin da wani gagarumin taro a Yola babban birnin jihar Adamawa

Ga wasu daga cikin hotunan yakin neman zaben Atiku Abubakar a jiharsa ta Adamawa.

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like