Asiri Aka Yiwa Buhari Ya Zama Kamar Kyanwar Lami – Sarkin Gwandu


Mai Martaba Haruna Jakolo Sarkin Gwandu ya bayyana haka a wata hira da aka yi da shi

Ya ce, yayi aiki da Buhari a lokacin mulkin Soja, ya san shi jarumi ne. To amma yanzu abubuwa da suke faruwa, na nuna cewa lallai an yiwa Buharin SAMMU. Shi ya sa ba ya iya katabus, ya zama tamkar Kyanwar Lami.

Me za ku ce kan wannan furuci na Sarkin Gwandu?


Like it? Share with your friends!

-1
89 shares, -1 points

Comments 2

Your email address will not be published.

  1. Write a comment *dama haka yake gurin hasada da rowa tun mulkin sa nafarko zamanin soja, bai iya mulki ba, babu wani asiri.

You may also like