Anyi garkuwa da fitaccen malami Sheikh Ahmad Sulaiman


Labarin da nake samu a yanzu yana nuni da cewa shaharran malamin nan makarancin Qur’ani Sheikh Ahmad Sulaiman jiya da daddare a kan hanyar sa ta dawowa daga Kebbi zuwa kano, masu Garkuwa da mutane sun tsare su.

Idan har hakan ya tabbata gaskiya ne, ina adduar Allah ya bayyana mana shi cikin aminci.
Ameen.


Like it? Share with your friends!

1
73 shares, 1 point

Comments 5

Your email address will not be published.

You may also like