Anfara Azumi A Jamhuriyyar Nijar


Majalisar kolin addinin Islama ta Nijar ta sanar da cewa an ga watan azumi a wurare biyu cikin jihohin Dossou da Diffa.

Sanarwar da Firayim Ministan kasar ya gabatar a madadin shugaban kasa tare da yiwa al’ummar kasar fatan alheri.Nijar ce kasar duniya ta farko da ta ga wata,

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like