Mutane da dama a kasar Indiya sun yi shagulgulan bikin taya mataimakiyar zababben shugaban kasar Amurka,Kamala Harris murnar lashe zaben da suka yi.

Harris da. ta kasance mace ta farko kuma bakar fata dake da tushe a yankin Asiya da ta fara zama mataimakiyar shugaban kasa.

Mahaifiyar ta kasance yar kasar Indiya a yayin da mahaifinta ya fito daga kasar Jamaica.