An yi wa Obasanjo gwajin cutar Korona


An yi wa tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo gwajin cutar Korona a karshen makon nan a gidansa dake Abeokuta.

A cewar Akinyemi Kehinde mai taimaka masa kan harkokin yada labarai, sakamakon ya nuna cewa tsohon shugaban kasar baya dauke da cutar.

Obasanjo ya yi gwajin ne sakamakon yawan baki masu yawa da ya suka ziyarce shi musamman yan siyasa.


Like it? Share with your friends!

0

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like