An yi wa Angela Merkel allurar AstraZeneca | Labarai | DWAn yi wa shugabar allurar ce a wata cibiyar rigakafin a birnin Berlin.

A wani sakon twitter da mai magana da yawun shugabar gwamnatin Steffan Seibert ya wallafa yace Merkel mai shekaru 66 da haihuwa ta baiyana gamsuwa da yi mata rigakafin ta kuma gode wa jami’an dake wannan aikin da kuma dukkan wadanda aka yi musu rigakafin.

A baya bayan nan ne dai hukumomin na Jamus suka bada shawarar yin allurar ta AstraZeneca ga mutanen da shekarunsu na haihuwa ya kama daga 60 zuwa sama. 
 
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.