An Yi Garkuwa Da Wata Kansila A Katsina


Wasu masu garkuwa da mutane sun yi garkuwa da kansilar Majan Wayya dake karamar hukumar Charanchi.

Kansilar mai suna Hon Amina Bello Maje, diya ce ga tsohon Dan majalisar jaha na Charanchi.

Lamarin ya auku ne da karfe 1:30 na daran jiya.

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like