An Yi Garkuwa Da Wani Limami A Jihar Gombe


Masu garkuwa da mutane sun yi garkuwa da Limamin Masalacin NEPA dake cikin garin Gombe, wato Malam Abdullahi.

An yi garkuwa da shi ne a safiyar ranar Asabar. Bayan ya halarci jana’iza a unguwar Kumbiya-kumbiya. Inda yana kan hanyar sa ta zuwa tsohuwar kasuwa.

Allah ya bayyana shi cikin koshin lafiya. Amin.


Like it? Share with your friends!

-1

Comments 3

Your email address will not be published.

You may also like