Biyo bayan caccaka da kafafen yada labarai suka yi ciki har da jaridar SARAUNIYA akan wani kauye a jihar Katsina MASU GINDI da ke karamar hukumar Kafur. 

Zuwa yanzu gwamnatin jihar ta sauya sunan kauyen zuwa SABON GARIN NASSARAWA.