An Sake Yaye Tubabbun ‘Yan Boko Haram Sama Da 300 A Nijeriya


Gwamnatin Nijeriya ta sake yaye tubabbun ‘yan Boko Haram sama da 300, bayan sun dauki tsawon lokaci ana sauya musu tunani tare da koyar da su sana’o’in dogaro da kai.

An sake yaye tubabbun ‘yan Boko Haram din ne a sansanin sauya hali dake garin Malam Sidi a jihar Gombe.


Like it? Share with your friends!

0

Comments 12

Your email address will not be published.

You may also like