An rufe ofishin Malam Daurawa


Biyo bayan jagorantar jaddada mubayi’a ga Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Kwamandan Hisbah na jihar Kano Mal. Aminu Ibrahim Daurawa ya jagoranci manyan Malaman addinin musulunci na Kano sukayi a yanzu haka labarin da yake iskeni daga hukumar Hizbah a wannan rana shine an balle ofishin shi babban Kwamandan Hisbah na Kano dake unguwar Sharada inda akayi awon gaba da wasu kayayyaki dake cikin wannan ofishi kuma daga bisani aka saka sabon Makulli aka garkane wannan ofishi na Mal. Daurawa.

Ko me gwamnatin jihar Kano take nufi da hakan ?


Like it? Share with your friends!

-2
48 shares, -2 points

Comments 4

Your email address will not be published.

You may also like