AN KAMA MATA NA SAYEN KURI’A A KANO


An yi zargin wadannan matan an kama sune suna sayen kuri’a a mazabar Gama. A cewar Sanusi Bature Dawakin Tofa wanda hadimin yada labarai ne ga dan takarar gwamnan jihar Kano a Jam’iyyar PDP, Abba K Yusif.

Matan na ofishin ‘yansanda na Gwagwarwa kuma Jam’iyyar APC suke yi wa aiki. Sannan an kama su suna sayen kowacce kuri’a akan Naira Dubu Biyar (N5, 000).

Madogara: Jaridar SARAUNIYA


Like it? Share with your friends!

1
53 shares, 1 point

Comments 2

Your email address will not be published.

You may also like