An Kama Mami Wata A Jihar Kebbi Wani kifi da ake kira da suna “mami wata ” ko Sea lion a turance Mai kama da (Ayyu) an kamashi A cikin Ruwan Wara a karamar hukumar mulki ta Ingaski a masarautar Garin Yauri A jihar kebbi. 


Like it? Share with your friends!

-1
67 shares, -1 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like