An Kama Kwamishinan ‘Yan Sanda Na Bogi Dake Damfarar Wani Sanata A Zamfara


Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta cafke wani mutum da yake sojan gona yana cewa shine Kwamishinan ‘yan sanda na jihar CP Usman Nagogo, har ya yaudari wani sanata kudi masu yawa.

Cikakken rahoto na nan tafe.

MAJIYA: Jakadiyar Jihar Zamfara

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like