An Kama Jami’an Tsaro Dake Sayar Da Makamai Ga ‘Yan Ta’adda


A Najeriya, gamayyar zaratan sojoji da na maharba na shahararren maharbin nan mai yakar ‘yan fashi da kuma barayi, Alhaji Ali Kwara, sun yi nasarar kama wasu jami’an tsaro na farin kaya da ake kira Civil Defense su guda 26, da kuma jami’an soji guda 6, da ake zarginsu da saida albarusai, ga ‘yan ta’adda da kuma masu satar mutane domin neman kudin fansa.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like